Yajin aikin ASUU
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar Accord ya bude wasu daga kudurorin da ke ransa kuma ya shirya yiwa 'yan Najeriya idan ya gaji Buhari a zaben 2023 mai zuwa
Da yake taron UNGA a Amurka, Sarkin Kano na 14, Muhamadu Sunusi, ya yi kakkausar suka ga gwamnati mai ci ta jam’iyyar APC da cewa sam ba ta martaba ilimi ba.
Malaman jami’a sun dauki sama da watanni bakwai suna yajin-aiki, amma Dr. Abdallah Gadon Kaya yace sam yajin aikin ‘Yan ASUU bai sabawa Addinin Musulunci ba.
Akalla mambobin kungiyar malaman jami'a ta ASUU 10 ne a jami'ar Calabar suka riga mu gidan gaskiya a lokacin wannan yajin aikin da kungiyar ke yi tun Fabarairu.
Farfesoshi da manyan malamai fiye da 21 ne suka rasa rayyukansu a jami'ar tarayya ta Calabar, Jihar Cross Rivers. Malaman makarantan sun rasu ne saboda yajin ai
Kotun ma'aikata dake zama a birnin tarayya Abuja ta kori ƙarar da ɗalibai suka shigar da ƙungiyar ASUU da gwamnatin tarayya don tilasta musu a janye yajin aiki.
Gwamnatin tarayya, ta hannun hukumar kula da jami'o'i ta kasa (NUC) a yammacin yau Litinin 26 ga watan Satumba ta janye umarnin da ya ba shuganannin jami'o'i.
Gwamnatin tarayya ta hannun hukumar kula da jami'o'i (NUC) ta umarci shugabannin jami'a da su gaggauta bude makaranta kana dalibai su koma karatu a yanzu...
Abuja - Kungiyar Malaman jami'o'in Najeriya ASUU ta daukaka kara kotun Afil dake zamanta a birnin tarayya Abuja ranar Juma'a, 23 ga Satumba. Malaman na bukatan
Yajin aikin ASUU
Samu kari