Fashi da makami
Wani mutum da ake zargi da fashi da makami mai suna Biodun Rasheed, wanda yayi shiga tamkar makiyayi yana fashi ya shiga hannun rundunar 'yan sandan jihar Ogun.
Wasu 'yan fashi da makami dauke da muggan makamai sun afkawa wasu bankuna da kuma ofishin 'yan sanda a jihar Osun. Sun kashe mutane, sun kuma yi barna sun gudu.
Wasu 'yan bindiga da suka sace 'yan uwan ango da amarya a jihar Delta sun bukaci a basu N10m kudin fansa. Ba a bayyana adadin mutanen da aka sace a motar ba.
'Yan fashi sun harbe mijin wata mata a Zariya har lahira. Matar ta bayyana yadda 'yan fashin sukam afka gidansu cikin dare suka kuma harbi mijin nata a wuya.
Mazauna Birinin Gwari a jihar Kaduna suna ta tserewa daga gidajensu saboda tsoron harin 'yan bindiga da ya tunkaro yankin. Suna barin gonaki da kayan abinci.
Wasu 'yan fasa kwabri sun jikkata wasu jami'an kwastam da wani soja masu kamen haramtacciyar shinkafar waje. Kwastam ta kwace mota cike da shinkafar ta waje.
Fashi da makami
Samu kari