Arewa
Rikici tsakanin maharba da makiyaya ya jikkata Fulani tara a Bali, Taraba. Lamarin ya samo asali ne daga gardama kan shayar da dabbobi ruwa a rijiyar garin.
Yayin da ake fama da matsaloli daban-daban game da hakar man Kolmani a bakin iyakar Gombe da Bauchi, gwamnatocin jihohin 2 sun gana da wakilan NNPCL.
Kungiyar kiristoci reshen Arewacin Najeriya (CAN) ta bayyana jin daɗinta da bayanan da gwamnatin Zamfara ta yi kan Zainab da ake zargin ta canza addini.
Yayin da jihar Katsina ke fama da hare-haren yan bindiga, Sarkin Daura Alhaji Faruq Umar-Faruq ya bayyana abin da ya fi ta’addanci muni saboda illa ga muhalli.
Z a ji cewa tsohon Minista, Muktar Shagari ya ce Arewa za ta marawa Tinubu baya a 2027, yayin da APC ta bayyana shi dan takararta a babban zabe mai zuwa.
A Najeriya musamman da ake tunkarar shekarar 2027 da za a gudanar da zabe, yan siyasa da dama sun sauya sheka daga jam'iyyunsu zuwa wasu domin biyan buƙatar kansu.
Yayin da siyasar 2027 ke ƙara kankama, wasu manyan Arewa ƙarƙashin kungiyar Northern Bridge Builders Forum, sun ce Shugaba Bola Tinubu ne zaɓinsu a 2027.
Gwamnan Sokoto, Ahmed Aliyu ya ce gwamnatinsa na daukar sababbin matakai domin yakar rashin tsaro a fadin jihar baki daya duba da ƙaruwar matsalar.
Shugabannin APC a jihohin Arewa ta Tsakiya guda shida sun amince da tazarcen Bola Tinubu a wani taro da suka yi a Abuja. Adbullahi Ganduje ya yabawa Tinubu.
Arewa
Samu kari