Arewa
Rahoton da muke samu daga gidan gwamnatin jihar Sokoto ya bayyana cewa, gwamna Tambuwal ya gana da malamai da jiga-jigan addinin Islama a jihar bayan kashe dali
Babban limamin masallacin Abuja, Farfesa Ibrahim Maqari ya bayyana rashin jin dadinsa ga yadda wata daliba ta shararawa Annabin Allah ashariya a wani faifan sau
Babban Limamin Cocin Katolika na Diocese na Sokoto, Mathew Kukah, ya yi Allah-wadai da kisan wata dalibar Kwalejin Ilimi ta Shehu Shagari da ke Sokoto a yau.
Akalla mutane biyu ne aka kama bisa laifin kashe wata dalibar Kwalejin Ilimi ta Shehu Shagari, kamar yadda rundunar ‘yan sanda ta bayyana a ranar Alhamis...
Wani abun fashewa da mutane suka bayyana da Bam ya tashi yayin mutane ke cikin jin daɗin su a wata mashaya a jihar Kogi, mutum uku sun rasa rayuwarsu a wurin.
A ranar Alhamis ne tsohon shugaban majalisar dattawa, Dakta Bukola Saraki, ya yi alkawarin gina gidaje 500,000 a duk shekara idan aka zabe shi matsayin shugaba
A ranar Talata da daddare, wani abu ya fashe a hedkwatar bariki sojoji na 6 da ke babban birnin jihar Taraba, babu wanda ya rasa ransa sanadin fashewar abun.
Yerima, wanda ya zanta da manema labarai a fadar shugaban kasa bayan ganawarsa da shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ce zai mayar da hankali ne kan muhimman abu
Mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Bayero ya bukaci masu kada kuri’a da su karbi katin zabe na dindindin (PVC) a shirye-shiryen tunkarar zaben 2023 mai zuwa.
Arewa
Samu kari