Arewa
Wadanda suka sace shugaban kungiyar kirista ta Najeriya, CAN, a karamar hukumar Jos ta Gabas a Jihar Plateau, Rabaran James Angware, sun nemi a biya N50m kafin
Maiyaki (Estu) na Kupa, Alhaji Mohammadu Kabir Isah (11), mai kula da garin Kupa ya rasu bayan ya kwashe sama da shekaru 42 akan karagar mulki a shekarun baya.
Babban hafsan sojin kasa (COAS), Laftanar Janar Faruk Yahaya, ya umarci sabbin jami’an rundunar ‘Exercise Restore Hope II’ da aka horas su 699 da su zama maras
Wasu matasa sun yi tafiyar kilo mita 205 domin nuna goyon baya ga dan takarar gwamna na jam'iyyar APC a jihar Bauchi, Air Marshal Saddique Abubakar (mai ritaya)
Gwamnan jihar Adamawa,Ahmadu Fintiri, ya ce gwamnatinsa ba zata lamurci ta da zaune tsaye ba, don haka ta saka dokar zaman gida a yankunan kananan hukumomi 2.
A halin yanzu dai shugaban kasa Muhammadu Buhari na ganawa da gwamnonin jam'iyyar APC na yankin Arewa a fadar gwamnati dake babban birnin tarayya wato Abuja.
Kungiyoyin matasan APC daga arewa sun yi watsi da hukuncin shugaban kasa Muhammadu Buhari da gwamnonin arewa 11 na mika mulki ga yankin kudancin kasar nan.
Sama da kwamfutoci 100 ne suka lalace a wata gobara da ta tashi a Sashen Kwamfuta na Kwalejin Ilimi ta Tarayya da ke Zaria a Jihar Kaduna, rahoton Daily Trust.
Kungiyar hadin gwiwa ta arewa ta soki gwamnonin yankin na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) su 10 wadanda suka goyi bayan mika mulki yankin kudu a 2023.
Arewa
Samu kari