Arewa
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano ya kai ziyarakasuwar ƴan waya wurin da Gini mai hawa hawa ya danne mutane, ya nemi a maida shi na ajiyar motoci.
A cigaba da kokarin lalubo gawarwakin mutanen da Allah ya yi wa rasuwa a ibtila'in Ambaliyar ruwa a Jigawa, zuwa yanzun an tabbatarda cikawar mutum sama da 50.
Jaridar Punch, ta ruwaito cewa, akwai kananan hukumo sama da 40 da ba lallai su kada kuri'u ba a zabe mai zuwa saboda yawaitar harin 'yan ta'adda a shekarar nan
Abdulmumin Jibrin, kakakin yakin neman zaben Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi martani kan ikirarin da aka yi na cewa mai gidansa ya ce yan NNPP su zabi PDP. Jibrin
Wani sabon batu ya fito daga bakin gwamnonin Najeriya, inda suka bayyana ra'ayin cewa ba lallai a yi zabuka a wasu jihohin Arewa maso Yammacin kasar nan ba.
Gwamnatin jihar Adamawa ta ce ta fara kokarin kai kayan rage raɗaɗi wasu kauyuka da ambaliyar ruwa ta musu mummunar ɓarna da ya haɗa da rasa rayukan mutum 10.
an sanda a Jihar Kaduna sun kama wani dan bindiga mai shekara 20 dauke da bindigu AK-47 guda biyu a garin Galadimawa a karamar hukumar Giwa. Kakakin yan sandan
Jihar Legas - Al’ummar Arewa mazauna jihar Legas sunce suna harin samarwa Tinubu/Shettima kuri’u miliyan 1.5 a zaben shugaban kasa na 2023 mai zuwa. Rahoton Th.
Bola Ahmed Tinubu, ɗan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, a ranar Juma'a ya ce Atiku Abubakar na jam'iyyar PDP 'tantirin' maƙaryaci ne. Tinubu ya furta hak
Arewa
Samu kari