Arewa
Rahotanni sun bayyana ceqa shugaban jami'ar Kwara (KWASU), VC Farfesa Muhammad Akanbi, ya rasu ranar Lahadi 20 ga watan Nuwamba, 2022, za'a masa jana'iza yau.
Labarin da muke samu ya bayyana cewa, an samu nasarar yin kaca-kaca da gidan wani dan ta'addan da ke samarwa su Bello Turji makamai a Arewa masu Yammacin kasa.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party a zaben 2023, Peter Obi ya yi alkawarin bunkasa harkar noma a arewa domin fitar da mutanen yankin a talauci.
A ci gaba da sauraron shari'ar dan China da ya halaka budurwarsa Ummita, shaida ta uku, mutumin da ya kai ɗauki gidansu don kubutar da Ummita ya yi magana.
Wani rahoto daga hukumar kiyaye haɗurra FRSC ta Bauchi ya tabbatar da cewa mutum biyu ne suka ce ga garinku nan a haɗarin da ya rutsa da Ayarin Kwamishina.
Magoya bayan Mahmoud Maijama'a Ajiya, dandan takarar jam'iyyar gwamna na jam'iyyar All Progressives Congress, APC a Bauchi da ya koma PDP sun juya masa baya.
Miyagun yan bindiga sun halaka wani malamin makaranta da mutane biyu da shugaban matasa a kauyen Tudun Mare da Gefe a karamar hukumar Kajuru na jihar Kaduna.
Wani rahoto da CH ta fitar ya nuna cewa miliyoyin yan Najeriya a jihoji 25 ne zasu sake fuskantar matsananciyar yunwa sakamakon rashin isasshen abinci a 2023.
Mai magana da yawun jam'iyyar NNPP mai kayan marmari, Major Agbo, yace rahoton dake yawo cewa Kwankwaso na shirin janye wa Atiku Abubakar ba gaskiya bane .
Arewa
Samu kari