Arewa
A yanzu haka ana kan binne gawarwakin sojojin da 'yan bindiga su ka musu kwanton bauna a jihar Neja da kuma wadanda aka kado jirginsu a makon da ya gabata.
Benue - Rahotanni daga jihar Benuwai sun nuna cewa an tsinci gawar tsohuwar shugabar Ƙotun kostumare ta jihar Benuwai, Margaret Igbeta, cikin yanayi mara kyau.
Majaliaar dokokin jihar Nasarawa ta aike da sakon jaje ga iyalan mutum 12 da suka rasa rayuwarsu sakamakon haɗarin jirgin ruwa a yankin karamar hukumar Lafia.
Hukumar Matasa Masu Yi Wa Kasa Hidima (NYSC) ta bude sansaninta da ke Maiduguri a jihar Borno bayan shafe shekaru 13 a rufe saboda rashin tsaro da ya addabe su.
Gwamnatin Kano karkashin gwamna Abba Gida-Gids ta ce akwai tarin matsaloli a fannin ilimi wanda sai an tashi tsaye za a iya shawo kansu musamman a makarantu.
Ministan ayyuka na tarayya, David Umahi, ya bayyana cewa ma'aikatarsa zata gina gada a titim Abuja zuwa Lokoja domin kawo karshen wahalhalun ambaliyar ruwa.
Gwamnan jihar Sakkwato, Ahmed Aliyu, ya rantsar da sabbin kwmaishinoni 25da ya naɗa kana ya bai wa kowanensu ma'aikatun da zai jagoranta a matsayin mamban SEC.
Za a ji cewa Hajiya Naja’atu Muhammad, ta soki gwamnatin Bola Tinubu kan yakin da ta ke shirin yi da Nijar, ta na ganin mutanen Arewacin Najeriya aka yaka.
Masu gabatar da shirin nan na 'Mata A Yau' sun ziyarci Malam Aminu Daurawa, shugaban hukumar Hisbah ta jihar Kano domin yin bayani kan kalamansu da suka janyo.
Arewa
Samu kari