Arewa
Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya jajantawa iyalan sojojin da su ka mutu yayin da 'yan ta'adda su ka kai musu farmaki a jihar Neja a kwanakin baya.
Wata kungiyar arewa ta yi kira ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da majalisar dattawa da su gaggauta tabbatar da Mallam Nasir El-Rufai a matsayin minista.
Wasu matan aure a jihar Kaduna sun yi zanga-zanga kan tsadar abinci da kuma tsananin yunwa da ke damunsu, sun ce yara biyu sun mutu saboda tsabar yunwa a Igabi.
Wata matar aure a Abuja ta fashe da kuka bayan mai tura baro ya tsere mata da kayan abinci har na fiye da Naira dubu 20 a Abuja, an ba ta taimako a kasuwar.
Bola Tinubu bai yarda da zargin da ake yi wa gwamnati na rashin adalci a rabon Ministoci ba. Wasu su na zargin an bar Arewa da tarawa APC kuri'u a zabe kurum.
Sarkin Musulmi, Alhaji Abubakar Sa'ad ya bayyana rashin tsaro a matsayin matsalar da ke kawo cikas ga rigakafin yara a Arewacin Najeriya, ya nemi hadin kai.
Kwamred Abdullahi Kaura, hadimin tsohon gwamnan Zamfara, Bello Matawalle ya kirayi Gwamna Dauda Lawal Dare da ya yi murabus a kan mulki saboda rashin tsaro.
Mayakan Boko Haram sun kama 'yan kungiyar ISWAP 60 ciki har da kwamandojin kungiyar guda uku a wani samame da su ka kai a karamar hukumar Monguno da ke Borno.
Kungiyar Dattawan Arewa ta gargadi shugaban kasa, Bola Tinubu da kungiyar ECOWAS kan matakin soji a kan Nijar, ta ce matakin soji ba zai haifar da ɗa mai ido ba
Arewa
Samu kari