Arewa
Hukumar Hisbah a jihar Kano ta yi martani kan zargin da ake yi wa hukumar na cewa ta aske kan wata budurwa wacce ba 'yar jihar Kano ba kai da kwalba.
Hukumar Fassara Bibul a Najeriya ta yi nasarar fassara littafin zuwa yaren Karai-karai da ke jihar Yobe, hukumar ta samar da kwafi fiye da dubu 100.
An yaɗa wani faifan bidiyo inda wani dan siyasa ya yi abin kunya yayin da ya ke kaddamar da rijiyar burtsatse a jihar Taraba, rijiyar ta ki kawo ruwa.
Akalla manoma tara ne rahotanni suka bayyana sun rasa rayukansu a wani harin boko Haram a Borno. Shekaru kenan garin Zabarmari ke fuskantar hare-haren Boko Haram.
Kungiyar IPAC ta shawarci Gwamna Abba Kabir yadda zai inganta harkar dimukradiyya a jihar wurin bai wa dukkan sauran 'yan jam'iyyu mukamai a gwamnatinsa.
'Yan bindiga sun kai wani sabon hari a jihar Jigawa tare da sace matan shugaban karamar hukumar Kiyawa da ke jihar, 'yan sanda sun bazama nemansu.
Rundunar sojin Najeriya ta yi nasarar bankado wani kamfanin kera muggan makamai a yankin Vom da ke karamar hukumar Jos ta Kudu a jihar Plateau da ke Arewacin kasar.
Ƙungiyar shugabannin matasan Arewa (NYLF) ta bayyana cewa ƴan Arewa ba su ikon yin ƙorafi kan naɗe-naɗen da shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya ke yi.
Wata kungiyar kare hakkin dan Adam a Najeriya ta bukaci sifetan 'yan sanda, Kayode Egbetokun da ya umarci kama Dino Melaye kan zargin ta'addanci a jihar.
Arewa
Samu kari