Arewa
An bayyana yadda shugabannin NNPP a Arewa maso Yamma suka yi zama domin warware wasu matsaloli game da halin da ake ciki na korar dan takarar shugaban kasa.
Wasu yan daba sun halala matashi ɗan shekara 25, Ibrahim Ahmadu, yayin da suka yi yunkurin kwace masa mata amma ya hana su a jihar Bauchi, sjn shiga hannu.
Rundunar sojin Najeriya da hukumar DSS sun yi nasarar dakile mummunan harin 'yan 'yan ta'addan Boko Haram a karamar hukumar Gezawa da ke jihar Kano.
Gwamna Abba Kabir ya amince da karin girma ga wasu ma'aikata har guda 231 a ma'aikatun jihar Kano daban-daban, ya umarce su da yin aiki tukuru da gaskiya.
Kotun Tarayya da ke zamanta a jihar Kano ta dakatar da Gwamna Abba Kabir Yusuf kan matakin da ya dauka kan makarantu ma su zaman kansu a jihar Kano.
Bayan karya farashin siminti, BUA zai bude wani babban kamfanin sarrafa siminti a jihar Sokoto a watan Janairu, 2024. Haka zalika, shugaba Tinubu zai halarci taron.
Sanata Godswill Akpabio, shugaban majalisar dattawan Najeriya ya rantsar da Natasha Akpoti a matsayin sanata mai wakiltar Kogi ta Tsakiya bayan nasararta a kotu.
Gwamnatin jihar Jigawa ta ware naira miliyan 500 don gina bandakan bahaya a asibitoci da kasuwanni da kuma tashoshin mota don rage bahaya a fili.
Dillalan kasuwar shanu a jihar Abia sun zargi gwamnatin jihar da mu su sharri don samun damar korarsu a jihar gaba daya, sun karyata samun gawarwarki a kasuwar.
Arewa
Samu kari