Arewa
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko ya yi magana kan siyasar uban gida da aje yi a Najeriya inda ya bayyana matsayarsa kan haka.
Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa ya gargaɗi sarakuna su daina bayar da izinin haƙar ma'adanai ga gurɓatattun mutane domin hakan barazana ce ga tsaro.
Kungiyar Lauyoyi a Arewacin Najeriya (NCNLPIA) ta yi martani kan hukuncin kotu kan masarautun jihar inda ta bukaci Abba Kabir ya ba Aminu Ado Bayero hakuri.
Wani lauya a Najeriya, Farfesa Auwal Yadudu ya magantu kan hukuncin kotu a shari'ar sarautar Kano inda ya ce matakin akwai rikitarwa da kuma abin takaici.
Jigon jam'iyyar NNPP, Buba Galadima ya bayyana Janar Sani Abacha a matsayin mafi kyawun shugaban kasar Najeriya idan aka kwatanta da sauran da aka taba yi.
Wasu matasa sun yi ajalin wani mai suna Yunusa wanda ɗan Faira ne kan zargin furta kalamai marasa daɗi ga Annabi Muhammad (SAW) a Bauchi da ke Aewacin Najeriya.
Mataimakin shugaban kasa Sanata Kashim Shettima ya kafa tubalin gina hedikwatar hukumar cigaban Arewa maso gabas a jihar Borno. Inuwa Yahaya ya mara masa baya.
Bayan cece-kuce kan matakin Abba Kabir, gwamnan ya bayyana dalilin umarnin cafke Aminu Ado Bayero a jihar inda ya ce yana kokarin kawo tashin hankali ne.
Sarkin Kano, Muhammadi Sanusi II ya bayyana musabbabin cire shi a kujerar sarautar Kano da gwamnatin Abdullahi Ganduje ta yi inda ya ce tsantsar siyasa ne kawai.
Arewa
Samu kari