Arewa
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani ya bayyana cewa da Uba Sani ya ke ba tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai kan gwagwarmayar "June 12" a Najeriya.
Yayin da kotu ta yi hukunci kan korafin Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero, dubban jama'a sun tarbe shi yayin da ya ke dawowa daga masallacin Juma'a.
Gwamnan jihar Benue, Alia Hyacinth Gwamna ya sanya hannu a dokar haramta biyan makudan kudi na fansho ga tsofaffin gwamnoni da mataimakansu a jihar.
Tsohon gwamnan Kogi, Yahaya Bello bayan guje-guje da hukumar EFCC, zai gurfanar da kansa a gaban Babbar Kotun Tarayya a gobe Alhamis 13 ga watan Yuni a Abuja.
Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero ya rubuta takarda ta musamman ga kwamishinan 'yan sanda a jihar domin samar da tsaro ga al'umma domin hawan salla.
Tsohon mataimakin shugaban APC a Arewa maso Gabas, Salihu Lukman ya yi murabus a yau Laraba 12 ga watan Yuni inda ya ce babu shugabanci a jam'iyyar.
Kotun masana'antu ta rusa dakatarwar da tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai ya yi ga basarake lokacin mulkinsa a karamar hukumar Lere a jihar Kaduna.
Yayin da ake tsaka da dambarwar sarautar jihar Kano, Gwamna Ahmed Aliyu na jihar Sokoto zai sauya dokar nadin hakimai da dagatai domin inganta tsarin masarautu.
Yan bindiga sun kai hari garuruwan jihar Katsina inda suka kashe mutane kimanin 22 da 'yan sanda 4. Rundunar NFF ta tabbatar da kai hare-haren tare da karin haske.
Arewa
Samu kari