Anambra
Hukumar gudanar da zaben kasa watau INEC ta bayyana cewa zaben jihar Anambra da aka cikashe yau Talata zai gudana ne tsakanin karfe 10 na safe zuwa 4 na rana.
Jam'iyyar APC reshen jihar Anambra ta musanta rahoton dake yawo a kafafen sada zumunta cewa ta kirayi hukumar zaɓe ta soke zaben da aka gudanar ranar Asabar.
Dan takarar gwamnan jihar Anambra ƙarƙashin inuwar jam'iyyar PDP, Valentine Ozigbo, yace har yanzun bai cire ran shine zai zama gwamna na gaba ba a Anambra.
Duk da an tattaro sakamakon zabe a kananan hukumomi 19 daga cikin 21 na jihar Anambra, har yanzu ba a bayyana sakamakon karshe na zaben ba har sai an gama.
Jihar Anambra - Mabiyanmu su sani, wannan sakamakon abinda ma'aikatan INEC suka sanar ne bayan kammala kirge a kowani rumfar zabe kuma wakilanmu sun shaida.
Shugaban jam'iyyar APGA, Chief Victor Oye, dake gab da sake lashe zaben gwamnan Anambra ya ce Najeriya ta kai matsayin da zata iya gudanar da zabe ta na'ura.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta INEC ta bayyana zaben gwamnan jihar Anambra a matsayin wanda bai kammalu ba, Farfesa Florence Obi, baturiyar zaben jihar tace.
Duk da cewa an yi zaben gwamna cikin lumana, amma an samu tseko a wasu yankunan jihar. Wani jami;i ya bayyana yadda yasha dakyar a hannun wasu fusatattun mutane
Charles Soludo, dan takarar gwamna a jam'iyyar APG ya lashe zabe a karamar hukumar Anaoucha, wacce nan ne mahaifar uku daga cikin 'yan takarar gwamna a jihar.
Anambra
Samu kari