Anambra
Wani rahoto da jaridar Daily Trust ta fitar ya ce, gwamna Charles Soludo na jihar Anambra ya kafa dokar ta-baci fita a kananan hukumomi bakwai na jihar tasa.
Kungiyar Kiristocin Najeriya, shiyyar jihar Kaduna (CAN) ta yi Alla-wadai da kisar wata mata yar Arewa mai juna biyu tare da 'yayanta hudu a jihar Anambra, Kudu
Gwamnan jihar Anambra, Farfesa Chukwuma Soludo, ya magantu kan kisan Bahaushiya da 'ya'yanta hudu, ya bayyana cewa ba yan arewa ake nufin kashewa ba a jihar.
A ranar Lahadi, Mayakan IPOB sun halaka wata mata, yaranta 4 da kuma wasu mutane 6, wadanda duk ‘yan arewa ne da ke zama a Jihar Anambra, Daily Trust ta ruwaito
Bayan rantsar da shi a matsayin sabon gwamnan Anambra, Farfesa Soludo, ya yi kokarin sulhu da yan bindiga amma da alamu lamarin ya ci tura ya ayyana yaƙi da su.
Tsagerun 'yan bindiga sun sake kashe mutum 4 a jihar Anambra. Sun kuma kai faramaki ofishin yan sanda tare da kona ababen hawa a Anaku da ke yankin Ayamelum.
Miyagun ‘Yan bindiga sun yi alkawarin cigaba da kashe ‘Yan Majalisan Anambra. An tsinci wata takarda da ta ce ‘yan bindigan za su cigaba da kashe ‘yan majalisa.
Wasu tsagerun yan bi diga sun aikata mummunan ta'adi a yankunan kananan hukumomi biyi ɗa ke jihar Anambra, aƙalla uwa da ƴaƴanta hudu suka mutu yayin harin.
Gwamna Soludo ya saka tukwicin naira miliyan 10 ga duk mutum da ya bayar da bayanai masu amfani da zai kai ga kama makasan dan majalisar jaharsa ta Anambra.
Anambra
Samu kari