Anambra
Wasu ‘yan bindiga sun kai hari kan wata mota makare da shanu akan titin Ezinifitte/Uga a karamar hukumar Aguata ta jihar Anambra da ke yankin Kudu maso Gabas.
Wata babbar kotun Jihar Anambra ta tube rawanin basaraken garin Alor da ke karkashin karamar hukumar Idemili ta kudu a cikin Jihar Anambra, Igwe Mac Anthony Oko
Jimillar mutane takwas sun rasa rayukansu a karshen makon nan yayin da 'yan bindiga suka kai farmaki wani gidan giya da matsayar sojin Najeriya a jihar Anambra.
Gwamnan jihar Anambra mai ci, Farfesa Charles Soludo, ya sanar da mutuwar matar tsohon gwamnan jihar na farko tun bayan dawowar mulkin farar hula a Najeriya.
Yan bindiga sun yi garkuwa da mambobin kungiyar Makiyaya ta Najeriya (MACBAN) guda 10 tare da sace shanu 300 a jihar Anambra. Sun nemi a biya fansa miliyan N4.
Alhaji Gidado Siddiki, shugaban Kungiyar Makiyayan Shanun Najeriya ta Miyetti Allah (MACBAN) na reshen Kudu maso Gabas, ya koka akan yadda ‘yan bindiga suka sac
Hukumar yan sandan ƙasar nan ta ayyana wasu mutum 12 sunayen su da hotuna waɗan da take zargi da aikata manyan laifuka, tana neman su ruwa a jallo a Anambra.
Kungiyar masu fafutukar kafa Biafra ta fitar da sunayen tawagar jami’an tsaron Ebubeagu da ake zargin suna da hannu a kashe-kashen mutane a kudu maso gabas.
A kalla mutane biyar ne cikin baki da suke dawowa daga bikin daurin aure na gargajiya a Anambra a daren ranar Litinin ne suka fada hannun yan bindiga. DSP Tooch
Anambra
Samu kari