Anambra
Jami’an ‘yan sanda sun cafke wani shahararren mai garkuwa da mutane mai suna Matthew Nwankwo bayan kwashe shekaru 7 Ana bibiyar a jihar Anambra da tawagarsa.
Takaddamar da ke biyo bayan zaben fidda gwani ta sake yin awon gaba da tikitin Sanatan jam'iyyar APC a mazaɓar Anambra ta arewa, Kotu ta rushe zaben ran Talata.
Wasu mahara da ba'a gane su waye ba sun bindigae, Slami Ifeanyi, fitaccen matashin mawaki ɗan shekara 31 a duniya a jihar Anambra, kudu maso gabashin kasar nan.
Gagarumar gobara ta tashi a fitacciyar Kasuwar Onitsha dake jihar Anambra inda take lamushe shagunan jama’a. Ta tashi wurin karfe 2:20 na dare a titin Kano.
Yan takaran kujerar shugaban kasa karkashin jam'iyyar PDP sun bayyana cewa duk da jam'iyya adawa ta APGA ku mulkan jihar, ko shakka babu zasu lashe zaben jihar.
Ana tunanin Farfesa Charles Soludo ya ci kudin masu adawa da LP. Gwamnan jihar Anambra ya nesanta kan shi daga zargin da wasu magaya bayan Peter Obi ke yi masa.
Kungiyar shugaban matasan yankin kudu maso gabas ta COESYL ta yi barazana ga gwamnan Anambra, Chukwuma Soludo cewa zata zuba shara a gaban gidansa kan sukar Obi
Jami'an yan sanda a jihar Anambra sun kama wani Ekenedilichukwu Okeke da wasu abokansa kan kashe matar mahaifinsa, Theresa Okeke, kan kin bashi Naira miliyan 1.
Jim kadan bayan cin abincin dare, ahali guda sun mutu. Ana zargin sun ci abinci mai guba da ya kai ga halaka su. An garzaya asibiti, za a yi jana'za nan kusa.
Anambra
Samu kari