Anambra
Gabannin zaben gwamnan Anambra na ranar Asabar, 6 ga watan Nuwamba, Sufeto Janar na 'yan sanda, Usman Baba, ya yi umurnin takaita zirga-zirgar ababen hawa.
Yawancin unguwanni a jihar Anambra sun yi tsit babu kowa yayin da mazauna yankin suka shige gida saboda dokar zaman gida na sati guda gabannin zaben gwamna.
Haramtaciyyar kungiyar Indigenous People of Biafra (IPOB) ta soke dokar da ta saka na zama gida na dole a yankin kudu mazo gabas, rahoton The Cable. Haramtaciyy
Masu son kada kuri'a wadanda suka yi rijistar katin zabe a hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa, INEC, da ke karamar hukumar Dunukofia a Anambra sun je ofishin.
Akwa, Anambra -Hukumar gudanar da zaben kasa INEC ta fara rabon kayayyakin zaben gwamnan jihar Anambra da aka shirya yi ranar Asabar, 6 ga watan Nuwamba, 2021.
Komai ya kankama wa dukkan yan takara a zaben Gwamnan jihar Anambra sun rattafa hannu kan takardar tabbatar an yi zaben ranar 6 ga Nuwamba cikin zaman lafiya.
Mai baiwa gwamnan jihar Anambra shawara ta musamman, Tommy Okoli, ya sanar da ficewarsa daga jam'iyya mai mulkin jihar, APGA, ya koma babbar jam'iyyar adawa PDP
Gabannin zaben gwamna, yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun kashe jami'an yan sanda hudu a garin Oraifite da ke karamar hukumar Ekwusigo na jihar Anambra.
Yan takarar zaben gwamnan Anambra su tara sun nemi gwamnatin tarayyar Najeriya da ta saki shugaban kungiyar yan awaren IPOB, Nnamdi Kanu don yin zaben lumana.
Anambra
Samu kari