Akwa Ibom
Yayin da ake ta shirye-shiryen zaɓen 2027, gwamnoni 2 na PDP sun fito ƙarara sun bayyana shirinsu na goyon bayan tazarcen shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu.
Rahotanni sun tabbatar da mutuwar malamin jami'ar nan da UniUyo ta sallama daga aiki ba bisa ƙa'ida ba na shekaru, Dr. Inih Ebong ya riga mu gidan gaskiya.
Gwamnan jihar Akwa Ibom na jam'iyyar PDP, Umo Eno, ya bayyana matsayarsa kan takarar shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a zaben 2027. Ya nuna goyon bayansa ga Tinubu.
Hukumar NiMet ta yi hasashen cewa za a fuskanci ruwan sama da iska mai karfi a wasu jihohin Najeriya daga ranar Laraba, 9 zuwa Juma'a, 11 ga watan Afrilu.
Jam'iyyar APC reshen jihar Akwa Ibom ta yi martani mai zafi kan zargin da tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya yi wa Godswill Akpabio.
Yayin da Super Eagles ke shirin wasa a yau Talata, Gwamnatin Akwa Ibom ta sayi tikiti domin rabawa kyauta ga ƴan Najeriya a wasanta da Zimbabwe a filin wasa na Uyo.
Dattawan APC a jihar Akwa Ibom sun bayyana cewa shugaban majalisar dattawa, Sanata Akpabio na cin amanar APC a jihar wajen hada kai da PDP don son rai.
Shugaba hukumar EFCC mai yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya, Ola Olukoyede, ya bayyana nasarorin da hukumar ta samu a shekarar 2024 da ta gabata.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta kai farmaki wata maboyar 'yan bindiga a jihar Akwa Ibom inda ta rusa maboyar tare da kwato miliyoyin Naira da makamai.
Akwa Ibom
Samu kari