Akwa Ibom
Kotun koli da ake wa lakabi da daga ke sai Allah ya isa ya raba gardama kan sahihin ɗan takarar gwamnan jam'iyyar APC a jihar Akwa Ibom a zaben ranar Asabar.
Wasu yan daba da ake zargin na PDP sun yi kokarin tilasta mutane zaben jam'iyyarsu sun tarwatsa rumfar zabe tare fasa akwati duk da kasancewar yan sanda a wajen
Jam'iyyar PDP mai mulki a jihar Akwa Ibom ta sanar da sallamar ɗan takararta na gwamna a zaben watan Maris, Michael Enyong, kan zargin bogin takardun karatu.
A labarin da muke samu, an ce wasu mutum 15 sun shiga hannu yayin da suka farmaki asu bankuna 3 a jihar Akwa Ibom. An bayyana yadda suka shiga hannun yan sanda.
Sanata Adolphus Wabara ya ce gwamnatin PDP za ta fito da Mazi Nnamdi Kanu. Wabara ya fadawa mutanen Umuahia shugaban IPOB zai samu ‘yanci idan aka zabi PDP
Jam'iyyar APC reshen jihar Akwa Ibom ta musanta wasikar dake yawo a soshiyal.midiya wacce ta yi ikirarin an kori Ministan harkokin Neja Delta daga jam'iyya.
Yayin da ya rage wata ɗaya gabanin babban zaben wannan shekarar, jam'iyyar APC a jihar Akwa Ibom ta sallami Ita Enang, daga inuwarta kan zargin zagon kasa.
APC na shirya wasu dabaru a yakin neman zaben shugaban kasarta na 2023, ta jero wasu jihohin PDP biyu da Shugaba Muhammadu Buhari zai ziyarta don yin kamfen.
Kotun koli ta yanke hukunci na bawa tsohon ministan neja delta, Sanata Godswill Akpabio tikitin takarar sanata na mazabar Akwa Ibom north-west a jihar Akwa Ibom
Akwa Ibom
Samu kari