Jami'ar Ahmadu Bello
Jami’o’i Na Cigaba da Botsarewa ASUU. Jami’o’in Jihohi na komawa aiki bayan barazanar Gwamnoni na tsaida albashinsu kamar yadda Gwamnatin Tarayya tayi alwashi.
Mu na fahimtar babu ranar bude makarantu domin malaman jami’a ba za su koma aiki ba duk da barazanar hana su albashinsu, tun watan Fubrairu aka daina karatu.
Za a ji wani malami fito shafinsa yana cewa: "Na rantse da Allah! Idan gwamnati ba ta biyamu albashinmu na wata shida ba, na bar aikin jami'a kenan har abada!"
Shugaban kungiyar ASUU na kasa, Farfesa Emmanuel Osodeke ya yi magana kan bude jami’o’I, ASUU ba ta dauki zaman karshe da aka yi a matsayin taron kwarai ba.
Gwamnatin Jihar Kaduna ta bayyana dalilinta na kwace fiye da hekta 74 a cikin filin Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zaria, ABU mai girman hekta 338, Daily Trust ta r
Ƙungiyar malaman jami'o'i ya ƙasa reshen jami'ar Ahmadu Bello dake Zaria ta sha alwashin ɗaukar matakin da ya dace kan gwamnatin Kaduna matukar ta kwace filinta
Hukumar yaki da rashawa ta EFCC ta gurfanar da mataimakin ma’ajin jami’ar Ahmadu Bello, Iliyasu Abdulrauf Bello gaban alkali Darius Khobo na babbar kotun jihar.
Jami'ar Ahmadu Bello dake Zariya, jihar Kaduna, tafi kowacce Jami'a a ƙasar nan fitar da gwamnoni daga cikin gwamnonin dake mulki a yanzun. Hakama ministoci.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta damke wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne da suka addabi jami'ar Ahmadu Bello da ke Zaria, Daily Trust ta wallafa.
Jami'ar Ahmadu Bello
Samu kari