Jihar Adamawa
Sanata Aishatu Binani, na shirin kafa tatihi a Najeriya a kokarinta na zama gwamna Mace ta farko a jihar Adamawa karkashin APC, Fintiri na fafatukar tazarce.
Hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta ɗage tattara sakamakon zaɓen gwamnan jihar Adamawa, biyo bayan hatsaniya da ta ɓarke a tsakanin agents na jam'iyyu .
Sanata Aishatu Ahmed Binani, yar takarar gwamnan jihar Adamawa karkashin inuwar APC, ta ce kuri'u na wurin mata a yanzun, idan suka zabe ta zata samu nasara.
A yau 18 ga watan Maris 2023, mutanen jihohin Kaduna da Adamawa za su zabi wanda zai zama sabon Gwamna. A Adamawa, za a gwabza da mace a takarar Gwamnan 2023.
INEC ta dauki kwangilar buga takardun zabe, ta ba ‘Yar takarar Gwamna a APC. INEC ta ce ba ta san cewa kamfanin yana da wata alaka da Aishatu Dahiru Binani ba.
Yayin da ya rage kwanaki 5 gabanin zaben gwamna a Najeriya, Ahmadu Fintiri na jihar Adamawa ya fara jiyo ƙanshin zarcewa kan kujerarsa a zaben ranar Asabar.
Dan takarar gwamnan jam'iyyar Labour ya bayyana janyewa Aisha Binani saboda wasu dalilai nasa, inda ya ce suna da ra'ayi iri daya kuma za su yi aiki tare bana.
Jam'iyyar Labour Party (LP) a jihar Adamawa, ta caccaki ɗan takarar kujerar gwamnan ta bisa goyon bayan ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar APC, Bola Tinubu.
Dan takarar gwamna na jam'iyyar Labour a jihar Adamawa, Dr Umar Mustapha Muqaddas ya fita daga jam'iyyarsa ya koma jam'iyyar All Progressives Congress, APC.
Jihar Adamawa
Samu kari