Jihar Adamawa
Mai shari'ar Okoro, shugaban kwamitin mutum biyar na Kotun Koli ya yanke hukunci kan shari'ar zaben gwamnan jihar Adawa. Ya tabbatar da nasarar Ahmadu Fintiri.
Rundunar 'yan sanda a jihar Adamawa ta tabbatar da cewa wasu 'yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun farmaki garin Kwapre da ke karamar hukumar Hong a jihar.
Kotun Daukaka Kara ta tabbatar da nasarar Gwamna Ahmadu Fintiri na jihar Adamawa tare da watsi da korafe-korafen 'yar takarar APC, Aishatu Binani.
Kotun daukaka kara za ta yanke hukunci kan shari'ar zaben gwamnan jihar Adamawa a ranar Litinin, 18 ga watan Disamba. Gwamna Fintiri ya aike da sako.
Wani mummunan hatsarin jirgin ruwa da ya auku a jihar Adamawa ya ritsa da wasu mutum biyar. Mutum biyu sun rasa ransu bayan jirgin ruwan ya kife.
Jami’an yan sanda sun kama wani matashi dan shekaru 17 Lawali Mori kan zargin lalata da zakata a kauyen Viniklang, karamar hukumar Girei ta jihar Adamawa.
Wani matashi mai suna John Clarkson ya yi ajalin kawunsa, Mohammed Clarkson a jihar Adamawa kan zargin maita, kotu ta tasa keyarsa zuwa gidan kaso.
Gwamna Ahmadu Fintiri na jihar Adamawa ya yi alkawarin fara biyan matasa masu yi wa kasa hidima dubu 10 ko wane wata don rage musu radadin cire tallafi.
An samu hatsaniya tsakanin sojoji da 'yan sanda a jihar Adamawa a daren jiya wanda ya yi sanadin mutuwar wani Sifetan dan sanda mai suna Jacob Daniel.
Jihar Adamawa
Samu kari