Jihar Adamawa
A wata wasiƙa mai dauke da sa hannun mukaddashin sakatare, Masarautar Adamawa ta tuge rawanin hakimin Ribaɗu, Alhaji Gidado Abubakar Aliyu nan take.
Tsageru ɗauke.da muggan makamai sun kai farmaki har cikin gida, sun yi awon gaba da shugaban ma'aikatan shugaban majalisar dokokin jihar Adamawa.
Gwamnan jihar Adamawa ya bayyana jin dadinsa da yadda ya yi nasara a kotun zabe bayan da aka bayyana hukunci. Ya ce wannan nasara ce ta dimokradiyya.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) da ƴar takararta a zaɓen gwamnan jihar Adamawa, Aisha Binani za su ɗaukaka ƙara kan hukuncin kotun zaɓe.
Rahoton da muke samu daga jihar Adamawa ya bayyana yadda kotun sauraran kararrakin zabe ta yanke hukunci kan karar da aka shigar game da makomai Adamawa.
Babbar Kotun tarayya mai zama a Abujata fatattaki ƙarar da Aishatu Binani, yar takarar gwamnan APC ta nemi dakatar da hukunta kwamishinan zaben Adamawa.
Majalisar Dattawa a yau Laraba 25 ga watan Oktoba ta rantsar da Amos Yohanna na jam'iyyar PDP a matsayin wanda ya maye gurbin Sanata Elisha Abbo na jam'iyyar APC.
Kotun sauraron kararraken zaben gwamnan jihar Adamawa ta shirya tsaf zata yanke hukunci kan nasarar gwamna Ahmadu Fintiri na PDP a zaben watan Maris, 2023.
Sanatan Adamawa ta Arewa, Elisha Abbo ya nemi afuwar shugaban majalisar Dattawa, Godswill Akpabio kan zargin da ya yi na cewa akwai hannun Akpabio a hukuncin kotu.
Jihar Adamawa
Samu kari