Jihar Adamawa
Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Fintiri, ya bayyana aniyarsa ta biyan matasa ƴan bautar kasa NYSC alawus din N10,000 duk wata domin rage radadin tsadar rayuwa.
Yayin da ake zargin akwai cin hanci da rashawa a bangaren shari'a, da alamu akwai kamshin gaskiya bayan shugabar alkalan jihar Neja ta tabbatar da haka.
Jami'an rundunar 'yan sandan jihar Adamawa sun yi nasarar cafke wasu mutane hudu da ake zargi da yi wa kwamishinan jihar, Mohammed Sadiq fashi da sace motarsa.
Wasu da ake zargin ‘yan daba ne sun kai farmaki kan kwamishinan Muhalli a jihar Adamawa a gidansa da ke Yola inda suka sace wata motarsa yayin harin.
Tsohon Sanatan Adamawa ta Arewa, Elisha Abbo na fuskantar barazanar zuwa gidan yari kan zargin akwai cin hanci a Kotun Daukaka Kara yayin yanke hukunci.
Wani matashi da ke yi wa kasa hidima mai suna Samuel ya rasa ransa yayin kallon wasan Najeriya da Afirka ta Kudu a jiya Laraba 7 ga watan Faburairu.
Rundunar 'yan sandan jihar Adamawa ta kama wani mutum mai shekaru 49, mai suna Muhammad Abubakar dake yaudarar mutane da sunan shi din fatalwa ne.
Gwamna Ahmadu Fintiri na jihar Adamawa ya sha alwashin hukunta ‘yar takarar jam'iyyar APC, Aisha Binani da sauran wadanda suka hada kai a zaben watan Maris.
Sanata Elisha Abbo da aka rusa zabensa ya roki Shugaba Tinubu da ya dakatar da rantsar da alkaliyar da ta rusa zabensa saboda ba ta san aikinsa ba ko kadan.
Jihar Adamawa
Samu kari