Hadarin jirgi
Jirgin kasa daga tashar Rigasa, Kaduna zuwa Abuja ya kife a safiyar Talata, daruruwan fasinjoji sun shiga firgici yayin ake jiran karin bayani kan dalilin hatsarin.
Wani hatsarin jirgin ruwa da ya auku a jihar Sokoto ya yi sanadiyyar rasuwar mutane a jihar Sokoto. Mutanen dai na tserewa harin 'yan bindiga ne.
An samu asarar rayukan mutane a jihar Sokoto, bayan wani jirgin ruwa dauke da 'yan kasuwa ya gamu da tsari. An samu nasarar ceto wasu mutane da ransu.
Bayan faruwar hatsarin jirgin sama a kasar Ghana, Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero ya jajanta wa kasar Ghana da kuma iyalan wadanda suka rasa rayukansu.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya yi ta'aziyyar rasuwar ministoci 2 da wasu mutum 6 a hatsarin jirgin saman da ya auku a Ghana, ya roki Allah Ya masu rahama.
Wasu rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa mambobi biyu na gwamnatin Ghana sun rasu bayan hatsarin jirgi ya afku a yankin Ashanti da ke Kudancin kasar.
Wani mummunan hadari ya auku a Jihar Jigawa inda yara mata takwas suka mutu bayan jirgin ruwa ya kife a kogin Zangwan Maje da ke karamar hukumar Taura.
Jirgin sojin Venezuela ya fadi da ‘yan ƙabilar Yanomami a Amazon, kwanaki kafin hatsarin jirgi a Rasha da na Bangladesh, inda akalla mutane 300 suka mutu gaba ɗaya.
Rundunar ƴan sanda reshen jihar Jigawa ta tabbatar da aukuwar hatsarin jirgin ruwa bayan ya ɗauko yara 15 a yankin karamar hukumar Taura, mutum 6 sun rasu.
Hadarin jirgi
Samu kari