Abun Bakin Ciki
Ana fargabar wani malamin Katolika ya kashe yaro a cocin St. Colombus yayin bikin sabuwar shekara. 'Yan sanda sun kama shi domin gudanar da bincike.
An sanar da rasuwar yadikkon Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi, Hauwa Duguri ta rasu a ranar 1 ga Janairu 2025 tana da shekaru 120 da haihuwa.
Wani ibtila'in gobara ƴa afkawa caji ofis na ƴan sanda a jihar Legas, lamarin ya fara ne daga wata tanka da ke sauke man dizel a wani otal da ke kusa da ofishin.
Gwamnatin jihar Bayelsa ta yi alhinin rasuwar Kwamishinar Harkokin Mata, Mrs. Elizabeth Bidei, mamba a majalisar zartarwa ta jihar wacce ta rasu a yau Talata.
Dakarun yan sandan babban birnin tarayya Abuja sun yi ram da wani matashi bisa zarginsa na yunkurin kashe abokinsa, an gano mugayen makamai a gidansa.
An shiga tashin hankali a garin Ihiala yayin da 'yan bindiga suka kashe mutum uku, ciki har da jami’an tsaro biyu, bisa bijirewa dokar zaman gida.
Gwamnan Jigawa, Umar Namadi ya bayyana cewa mahaifiyarsa da ɗansa Abdulwahab sun rasu ne mako guda bayan ya aurar da yarsa. ya godewa gwamnan Gombe.
Rahotanni sun tabbatar da cewa motoci biyu sun yi taho-mu-gama kuma suka kama wuta, inda mutane 13 suka kone kurmus a wani hatsarin mota a jihar Ondo.
Prince AbdulƘadir Mahe, shugaban ma'aikatan gidan gwamnatin jihar Kwara ya kwanta dama ranar Asabar da safe, Gwamna Abdulrahman Abdulrazak ya tabbatar.
Abun Bakin Ciki
Samu kari