Abun Bakin Ciki
Tsohon ƙaramin minista a ma'aikatar kula da harkokin kasashen waje, Dubem Onyia ya kwanta dama yana da shekaru 73 a duniya, an fara jimamin rashinsa.
Shugaba Tinubu ya yi jimamin rasuwar Farfesa Chukkol, masanin shari’a daga ABU Zaria, yana mai jinjina ga gagarumar gudunmawarsa a fannin ilimi da shari’a.
‘Yan ta’addar Lakurawa sun kashe mutum 13 a Birnin Dede, Kebbi, sun kona kauyuka 7, a ramuwar gayya bayan kisan shugabansu Maigemu da dakarun tsaro suka yi.
Tsohon mataimakin gwamnan jihar Kogi, Chief Patrick Adaba, ya rasu yana da shekaru 79 a ranar Lahadi a Abuja, bayan fama da gajeriyar rashin lafiya.
Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, ya fadi rawar da marigayi Abba Kyari ya taka wurin cire Joy Nunieh daga mukamin shugabar rikon kwarya a hukumar NDDC.
Rahotanni sun tabbatar da cewa yan bindiga da ake zaton yaran Bello Turji ne sun sace wani mutum da ya bayyana kansa a bidiyo a matsayin ɗan Ishyaka Rabiu.
Yayin da ake ci gaba da rigimar sarauta a jihar Ogun, kotu ta soke nadin Oba Olugbenga Somade a matsayin Akufon na Idarika, tana cewa nadin ya saba doka.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da mutuwar wani daga cikin hatsabiban 'yan bindiga da yake kiran kansa da Shekau a kwanton-bauna a jihar Kaduna.
Gwamnatin Abia ta sanar da rasuwar Sunny Onwuma, kwamishinan kwadago. Ya rasu yana da shekaru 61. Gwamnati ta mika ta’aziyya ga iyalansa da jama’a.
Abun Bakin Ciki
Samu kari