Abun Bakin Ciki
Wasu rahotanni da muke samu sun tabbatarda cewa yan bindiga karkashin jagorancin dan ta'adda, Babaro sun kwace ikon ƙaramar hukumar Kankara a Katsina.
Bayan hallaka 'yan daurin aure a Filato, an yi wa 'ya 'yan Sheikh Ibrahim Khalil kisan gilla. Gwamna ya yi Allah-wadai da kisan matasan, ya kira shi rashin imani/
Mutane biyu sun mutu a Kano saboda shakar guba a masai yayin da suke kokarin ciro waya. Wannan ba sabon abu bane; an taɓa samun irin wannan lamari a baya.
Rahotanni da suka zuwa mana sun tabbatar da cewa mahaifin fitacciyar jarumar Kannywood, Rahama Sadau ya riga mu gidan gaskiya a jihar Kaduna da ke Arewacin Najeriya.
Rahotanni daga unguwar Gwammaja da ke birnin Kano sun nuna cewa almajirai 2 yan asalin Katsina sun mutu sakamakon shan wani sindari a shayi, wasu na asibiti.
Rahotanni sun tabbatar da cewa malamin Musulunci, Sheikh Idris Adam Kumbashi wanda ake kira Abu Sumayya, ya riga mu gidan gaskiya a garin Zaria da ke jihar Kaduna.
Wasu majiyoyi sun tabbatar da cewa akalla mutane 24 sun mutu bayan wata budurwa 'yar kunar bakin wake ta tarwatse a wajen cin abinci a Konduga, Jihar Borno.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa ana zargin wasu matasa sun kai hari kan wata mota daga Zaria a Mangu da ke jihar Plateau a Arewacin Najeriya.
Gwamnatin kasar Iran ta fito ta ƙaryata labarin da ake yaɗawa cewa an hallaka tsohon shugaban kasar, Mahmoud Ahmadinejad a wani hari a birnin Tehran.
Abun Bakin Ciki
Samu kari