Abun Bakin Ciki
Rahotanni sun bayyana cewa ana samun ci gaba da fuskantar matsalar rashin zaman lafiya a shiyyar Kudu maso Yamma, inda ake zargin makiyaya na kai wa mutane farm
Rundunar sojojin Nigeria ta dakile wani harin kwanton bauna tare da kashe 'yan ta'adda 19 bayan wata zazzafar musayar wuta da mayakan kungiyar Boko Haram da gar
Budurwa ta riski kanta a wani yanayi na bakin ciki sakamakon lakume sabuwar motarta kirar da wuta Mercedes-Benz tayi yan awanni bayan ta nuna wa duniya ita.
Ma'aikatan da ka sallama sun bayyana cewa hukumar NEMA ba ta taba basu ko sisi ba a matsayin albashi tun bayan daukansu aiki da kammala bude musu fayil a matsay
Gwamnan ya ƙara jaddada cewa Musulunci addini ne na zaman lafiya, kuma nusar da mutane hakan zai fargar da masu garkuwa da mutane, Boko Haram da sauran yan ta'a
An kashe mutane 18 yayin da wasu mutane 15 suka samu raunuka. Wadanda suka samu raunuka za'a mayar da su asibitin Kaduna domin a duba lafiyarsu. Yanzu haka shir
Wani shaidar gani da ido ya sanar da Jaridar TheCable cewa masu garkuwa da mutane sun shafe kusan awanni uku; daga 12:00 na dare zuwa karfe 3:00 na safiyar Laha
Wannan na zuwa ne jim kaɗan bayan da rundunar sojin sama ta samu nasarar kakkabe wasu yan bindiga a garuruwan Birnin Gwari, Giwa, Igabi da Chikun a jihar Kaduna
Frank Mba, kakakin rundunar 'yan sandan Nigeria, ya ce mutanen da suka kama suna sayar da hotuna da faifan bidiyon lalata da mata a shafin WhatsApp mallakar wan
Abun Bakin Ciki
Samu kari