Abun Bakin Ciki
Wani magidanci ya kashe matarsa saboda wani sabani da ya shiga tsakaninsu a kan shayi. Wannan al’amari ya bai wa mutane mamaki saboda kisa ba karamin al’amari bane.
Hukumar Kula da Basuka, DMO ta bayyana cewa a yanzu haka basukan Najeriya sun kai naira tiriliyan 87.9 a karshen watan Satumbar wannan shekara da mu ke ciki.
Rundunar 'yan sanda a jihar Legas ta yi nasarar kama wani makanike mai suna Adedamola Oluwaseyi da zargin siyar da kayan motar da aka kawo masa gyara a Legas.
Tsohon Ministan Wasanni, Solomon Dalung ya sanar da rasuwar mahaifinsa, Nimgbak William Fabong Dalung ya na da shekaru 105 a duniya bayan fama da jinya.
An kama wani magidanci da ba a bayyana sunansa ba kan argin kashe matarsa saboda ta ki girka abincin da ya fi so a karamar hukumar Alimosho ta jihar Lagas.
Rahotanni da ke zuwa sun kawo cewa tsagerun yan bindiga sun kai mummunan hari da kashe hakimin garin Sarkin Kudu da ke karamar hukumar Ibbi ta jihar Taraba.
Fitaccen jarumin fina-finan Nollywood ya sake shiga dakin tiyata don sake gutsure wani bangare na kafarsa wacce aka yanke a watan da ta gabata a asibiti.
Sarkin Kuwait, Sheikh Nawaf Al-Ahmad ya riga mu gidan gaskiya ya na da shekaru 86 a duniya, marigayin ya rasu ne a yau Asabar 16 ga watan Disamba.
Da yammacin jiya Juma'a ce aka sanar da rasuwar mahaifiyar babban malamin addinin Musulunci, Sheikh Abdurrazaka Yahaya Haifan a birnin Tarayya Abuja.
Abun Bakin Ciki
Samu kari