Abun Al Ajabi
Wasu ma’aurata da suka shafe tsawon shekaru 8 da aure sun gano suna da alaka. Matar ta wallafa labarin a soshiyal midiya yayin da ta sha alwashin zama a auren.
Mutane da yawa za su rasa ayyukansu a nan gaba yayin da mutum-mutumi ke kara yawa a kamfanoni da yawa masu daukar hankali. Bidiyo ya nuna misalin irin ayyukan.
Wani matashi dan Najeriya ya shammaci mahaifiyarsa ta hanyar ganin mafarkinta ya zama gaskiya, ya kai ta yawo a cikin jirgin sama don murnar ranar haihuwarta.
Wara yarinya ta fito, tana sallah daidai ba tare da wata bata ya jawo hankalin al'umma. Bidiyon ya nuna yadda yarinyar take nuna kwarewa da kwaikwayon sallah.
Wani bidiyo da ya yadu a dandalin soshiyal midiya ya nuna wata kyakkyawar amarya sanye da doguwar riga irin ta amare tana tuka tuwo a wajen shagalin bikinta.
Wasu matasa a jihar Benue sun binne wani tsoho da ransa bisa zargin ya hallaka ahalinsa ta hanyar tsafi da kuma aikata maita da ta kai ga mutuwar ahalin nasa.
Mutane da yawa a kafar sada zumunta sun bayyana kaduwa da ganin wata motar da aka kera da ke amfani da fasaha mai daukar hankali ba tare da wata matsala ba.
Wani matashi ya haddasa cece-kuce a soshiyal midiya bayan ya hango wata kyakkyawar budurwa sannan ya mika mata takardar soyayya. Mutane sun ce tana da kyau.
Wata lauyar Najeriya ta bayyana abubuwan da take yi a gidan aurenta. Ta ce tana gyaran gida sannan ta wanke kayan mijinta a kullun kwanan duniya.Ta fadi dalili.
Abun Al Ajabi
Samu kari