Abun Al Ajabi
Wata tsohuwa ta yi fice sosai a intanet bayan wani bidiyon TikTok ya nuno lokacin da take jerawa da mijinta a ranar aurensu, bidiyon ya yadu a soshiyal midiya.
A wani labari mai daukar hankali da damuwa, wani mutum ya bakunci kiyama yayin da wasu mafarauta suka bindige shi sun zaci zomo ne a cikin daji ba mutum ba.
Jama’a sun yi cece-kuce kan wani bidiyo na wata amarya da ango a ranar bikinsu. An gano amaryar ta yi murtuk da fuska yayin da suke jerawa da sahibin nata.
Wani matashi ya haddasa cece-kuce a soshiyal midiya yayin da ya baje kolin kyawawan matansa. Yanayinsu ya nuna suna zaman lafiya yayin da ya kira su da tagwaye.
Wata mata ta shiga matsi, ta ci bashin bankin da ya kai ta ga siyar da diyarta ga wata mata. Rahoto ya bayyana yadda lamarin ya faru da kuma yadda aka kama ta.
Wani matashi ya jawo cece-kuce a kafar sada zumunta yayin da ya sayi kaya a kasuwa, ya nemi a sanya sunan mahaifiyarsa a madadin nasa saboda tsaron dukiya.
Masu amfani da soshiyal midiya sun mato kan labarin soyayyar wata matashiya yar Najeriya wacce aka haifa rana daya da angonta. Ya nemi aurenta bayan shekaru 10.
Wata mata ta haddasa cece-kuce a soshiyal midiya bayan ta wallafa bidiyon aurenta da wani hadadden matashi dan Najeriya. Mutane sun bata shawarwari kan zamansu.
Wata daliba dagaKwalejin Kimiyya da fasaha ta jihar Lagas ta wallafa wani bidiyo a kan TikTok tana nuna yadda wani malaminta ya dauki danta cike da farin ciki.
Abun Al Ajabi
Samu kari