Abun Al Ajabi
Bidiyon wani irin kallo da yaro ya yiwa likita bayan ya yi masa allura ya haifar da martani a soshiyal midiya yayin da mutane suka cika da mamakin lamarin.
Wata matashiyar budurwa daga kasar Indonesiya ta rabu da saurayinta bayan mahaifiyarsa ta umurceta da ta yi mata wanke-wanke. Da farko ta fara da yi mata girki.
Wata kyakkyawar budurwa ta fada tarkon soyayya tare da wani boka. Matashiyar wacce ta cika da farin ciki ta wallafa bidiyonta tare da masoyin nata a gaban kogi.
Wani hazikin dalibin Najeriya mai suna Igbinosa Eghosa ya kammala aikinsa na kera motar daukar kaya a matsayin ‘project’ dinsa na ajin karshe a jami’ar Benin.
Allah ya tarbawa garin wata matashiya yar Najeriya da ke siyar da tuwo a kasar nono inda ta keta hazo tare da mijinta. A halin yanzu sun koma Turai da zama.
Wani dattijo ya tunkari malamin addini, Fasto Ezekiel Odero inda ya roke shi da ya yi masa addu’a don samu matar aure a karo na biyar wacce za su rayu tare.
Wani jajirtaccen gurgu ya kama sana’a inda ya mayar da kekensa na guragu ya zama wani karamin shagon siyar da kayan amfani kuma daga zaune yake siyar da abunsa.
Wani lamari mai ban mamaki ya faru na yadda aka haifi wani jariri bayan da likita ya tabbatar jaririn ya mutu a cikin mahaifar uwarsa. Jama'a sun yi martani.
Jama'ar kafar sada zumunta sun girgiza bayan ganin bidiyon wata yarinya da ta kwankwadi Fanta, tace dadi ya kusan kasheta. Bidiyon ya jawo cece-kuce da yawa.
Abun Al Ajabi
Samu kari