Abun Al Ajabi
Matar aure ta bayyana yadda ta nemi tsoho mai suna Shehule mai kayan miya inda ta gwangwaje shi da kyautar N1 miliyan saboda kyautatawa mahaifiyarta da yayi.
Wata ‘yar Najeriya ma’abociya amfani da TikTok mai suna Shirin Borau a kwanakin nan tayi suna baya ta bayyana cewa ta siya motarta ta farko tana da shekaru 17.
Kamar yadda rahoto daga kafar yada labaran ta bayyana, babur din zai iya lulawa sararin samaniya ya kwashe mintuna 40 yayin da yake zura gudu kan 62mph a sama.
Wata kyakkyawar budurwa ta fito a kafar sada zuzmunta, ta nuna tana kaunar wani matashi, lamarin da ya ba kowa mamaki. Ta nemi ya kula ta, amma ya ki kulata.
Mahaifi ya bayyana gargadinsa ga diyarsa bayan da ya tura ta jami'a. Ya ce ba zai yarda ta dawo gida bai har sai ta gama da sakamako mai kyau na farkon farko.
Mai kamfanin Twitter yace yana neman wanda zai gaje shi a matsayin shugaban Twitter ya fadi abin da yasa har yanzu bai yi murabus daga kujerarsa ta shugaba ba.
Jarumar BBNaija ta bayyana cewa, bata son aure, amma tana kaunar tara 'ya'ya da kuma kudi idan za ta samu saurayin da za su yi hakan tare, ta fadi sharadi.
Wata budurwa ta shiga aikin soja, lamarin da yasa ta sauya matukar da gaske. Wannan yasa mutane suka fara martani kan hotunanta masu ban mamaki na sauyarwarta.
An nemi wata amarya an rasa, ana ta jiran isowarta. Jama'a da dama a kafar sada zumunta sun yi martani mai daukar hankali kan wannan lamari mai ban mamaki.
Abun Al Ajabi
Samu kari