Abun Al Ajabi
Wata kyakkyawar yarinya mai shekaru 7 da aka haifa da idanu masu kyalli ta sha hankali. Wasilat ita kadai ke dauke da idanu masu launin shudi a cikin gidansu.
Wata matashiyar budurwa yar Najeriya ta cika babban burinta a rayuwa inda ta ginawa iyayetanta hadadden gida na gani na fada sannan ta mallaka masu halak-malak.
Wanai bawan Allah ya nadi bidiyon wani gurgu da ya gani a kan titi yana tuka keke da kafa daya cike da kwarewa. Jama'a da dama sun godewa Allah kan baiwarsa.
Wata matashiyar budurwa ta fusata da mahaifinta bayan ya halarci taron iyali da abokiyar sharholiyarsa. Matashiyar ta sha kuka wiwi, ta yi barazanar dukan shi.
Wani matashi ya baza rudu yayin da ya kwanta kan tabarma sannan ya yi baccinsa a gaban kofar gidansu don hana manemin auren kanwarsa da mutanensa shiga gidan.
Wani karamin yaro ya haddasa cece-kuce da ban dariya a soshiyal midiya yayin da aka wallafa bidiyon yadɗa ya hakince kamar wani babban Oga, ya ki yarda da abu.
Wani matashi ya bayyana abun mamakin da ya faru da shi a jami’ar Nsukka. Ya sanar da cewa ya kwashe shekaru uku a jami’ar amma aka gano babu sunansa a rijista.
Wani hazikin dan Najeriya ya kera motar G-Wagon da hannunsa sannan ya zagaya gari da ita, bidiyon da ke nuna motar na aiki ya yadu a duniyar soshiyal midiya.
Wasu masoyan juna sun ba jama’a mamaki bayan da suka bayyana a wurin bikin aurensu da tawagar Keke Napep wacce aka fi sani da adaidaita sahu. Sun birge sosai.
Abun Al Ajabi
Samu kari