Abun Al Ajabi
Wata mata ta girgiza intanet yayin da aka nuna lokacin da take tallan maganin gargajiya akan babur a tsakiyar kasuwa, lamarin da ya ba jama'a da yawa mamaki.
Wata matashiya ta yi bidiyo da ke nuna lokacin da ta fadawa uwar mijinta cewa miyan da ta girka bai da ko dadi. Uwar mijin ta ce ta saka nama da kifi a ciki.
Wani mutumi ya wallafa bidiyon sauyawarsa bayan shekaru biyar a TikTok, kuma tuni ya yadu da daukar hankali. Mutane da dama sun gaza yarda cewa shi din ne.
Zababben dan majalisa mai shekaru 34, Lawan Musa Majakura wanda ya kayar da kakakin majalisar dokokin jihar Yobe ya fadi yadda Ahmed Mirwa ya sa aka kama shi.
Wata matashiyar budurwa yar shekaru 20 ta je dandalin soshiyal midiya don yin korafi a kan rashin masoyi. Ta ce a shekaru irin nata bata da mai daukar nauyinta.
Wata matashiyar mata ta bayyana yadda ta rasa mijin aurenta bayan ya gano cewa tana cin amanarsa da wasu maza biyu. Jama’a sun yi wa matar wankin babban bargo.
Wata kyakkyawar budurwa mai hadadden gida ta bayyana take biyan miliyan 4.8 duk shekara a matsayin kudin haya. Ta ce yanayin shirun mutanen gidan na burge ta.
Wata mata ta mamaki yayin da ta bayyana rayuwarta, tace mazanta biyu, kuma duk tana rayuwa dasu ne a gida daya, kowa da dakinsa amma suna raba kwana abinsu.
Wani magidanci daga arewacin Najeriya wanda aka zarga da auren yar karamar yarinya ya yi karin haske game da shekarun matar tasa, ya kuma ce suna son junansu.
Abun Al Ajabi
Samu kari