Abuja
Rundunar 'yan sanda ta kama wasu mutane biyar da ake zargi suna da hannu wajen kai hari gidan sarki suka sace shi a Abuja. Sun sace sarkin da wasu mutane.
Sanata Natasha ta shigar da shugaban majalisar dattawa, Sanata Akpabio da wasu Sanatoci kan zargin raina dokar kotu wajen dakatar da ita da aka yi a majalisa.
Shugabar riko na LP, Sanata Nenadi Usman ta karyata jita-jitar cewa ta fice daga jam’iyyar zuwa jam’iyyar SDP mai adawa a Najeriya wanda Nasir El-Rufai ya koma.
Hukumar jin kai ta NASSCO ta ware talakawa miliyan 68 a jihohin Najeriya 36 da birnin tarayya Abuja domin raba musu tallafi domin yaki da talauci a Najeriya.
Rundunar 'yan sandan kasar nan ta yi nasarar hallaka matashin dan ta'adda, Dogo Saleh, wanda aka hakikance ya jawo asarar rayukan jama'a da dama bayan garkuwa da su.
ICPC ta gurfanar da jami’in NIS, Abubakar Aseku, bisa zargin karɓar N17.6m daga ma’aikatu uku. Kotu ta ba shi beli, an daga shari’a zuwa Afrilu 29.
Babbar Kotun Tarayya mai zama a Abuja ta yi fatali da ƙarar da wata kungiya fa shigar a madadin karuwai, inda ta ƙalubalanci matakin da ministan Abuja ke ɗauka.
Sojojin Najeriya sun kashe ‘yan bindiga 3 a Kaduna, sun kwato makamai, alburusai, wayar salula, magunguna da kayan abinci yayin farmaki kan ‘yan ta’addan.
Shahararrun mawakan Kannywood, Adamu Hassan Nagudu da Yusuf Karkasara sun sauya sheka daga NNPP zuwa jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya ta hannun Barau Jibrin.
Abuja
Samu kari