Abuja
Rahotanni daga babban birnin tarayya Abuja sun nuna cewa baki ɗaya kwamishinonin hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa sun shiga ganawar sirri kan zaben Adamawa.
Sa'akaruyi na masarautar Karu a Abuja Municipal (AMAC), Cif Emmanuel Kyauta Yepwi, ya kwanta dama. Sarkin ya rasu ne a wani asibiti mai zaman kanta a jihar Kano
A ranar Alhamis, 13 ga watan Afrilu, rundunar yan sandan Najeriya ta sallami jami’anta uku da ke ba shahararren mawakin siyasa, Daura Adamu Kahutu Rarara tsaro.
Wata kotu a Abuja ta bayyana soke wasu zabukan da aka gudanar a jihar Kogi kwananan nan don zabo dan takarar gwamnan jihar a APC a zaben da ke tafe a Nuwamba.
'Yan bindiga sun kai sumame cikin wani ƙauye a birnin tarayya Abuja, sun su nasarar tafiya da basaraken garin da kuma wasu mutane da dama. Sun raunata mutum 1.
Hukumar jindadin Alhazai ta birnin tarayya Abuja, ta sanya ranar kammala biyan kuɗin Hajjin bana ga maniyyatan da ba su kammala cikasa kuɗin Hajjin bana ba.
Rahoton da muke samu ya bayyana yadda aka sake kama wani matashin da ya yi sata bayan tserewa daga magarkamar Kuje da ke babban birnin tarayya Abuja, Arewa.
Mutum biyu sun riga mu gidan gaskiya sakamakon wani mummunan hatsari da ya faru a hanyar Abuja zuwa Kaduna. Rahotanni sun nuna cewa lamarin ya faru ranar Asabar
Yan bindiga da ake kyautata zaton masu garkuwa ne sun tare motocci da dama a garin Iche dake kusa da Kagarko a babban hanyar Kaduna zuwa Abuja suka sa sace wasu
Abuja
Samu kari