Abuja
'Yan bindiga sun kara sako karin mutanen babban birnin tarayya Abuja da suka aace daga rukunin gidajen Sagwari a yankin Bwari, bayan kashe mutum uku daga ciki.
Rundunar yan sandan babban birnin tarayya Abuja, sun bayyana rahoton garkuwa da mutane a rukunin gidaje na River Park, Abuja a matsayin kanzon kurege.
Wasu yan bindiga da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun bude wuta a babban titin Abuja inda suka yi awon gaba da wani mutum a hanyarsa na zuwa gida.
Ministan babban birnin tarayya Nyesom Wike, ya sanar da batun kama wasu masu yiwa yan bindigar da suka addabi mazauna babban birnin Abuja leken asiri.
Kotun Koli da ke zamanta a birnin Abuja ta yi hukuncin karshe kan takaddamar shari'ar zaben gwamnan jihar Gombe inda ta tabbatar da nasarar Gwamna Inuwa Yahaya.
Rundunar yan sanda ta tabbatar da kama kasurgumin ɗan garkuwa da mutane, Chinaza Phillip, wanda ya yi ƙauren suna wajen satar mutane a birnin tarayya Abuja.
A daren ranar Alhamis ne mazauna rukunin gidajen sojoji da ke Abuja suka shiga tashin hankali yayin da 'yan bindiga suka farmake su tare da sace mutane biyu.
Gwamna Abdullahi Sule da wasu tsoffin gwamnoni 2 da muƙarrabansa sun isa harabar Kotun Koli domin saurarom hukuncin da zata yanke kan takaddamar zaben Nasarawa.
Gwamnatin tarayya ta ce za ta gina wata makarantar sakandare ta zamani a Abuja, wacce za a kashe naira biliyan 1.7 wajen gina ta, kuma a cikin shekara daya.
Abuja
Samu kari