Abuja
Wasu masu garkuwda mutane sun sace mutane da yawa a wani hari da suka kai yankin Kuje, da ke babbar birnin tarayya, Abuja a ranar Asabar, 10 ga watan Oktoba.
Jami'an yan sanda sun tarwatsa dandazon masu zanga-zangar neman a ruguza rundunar yan sandan SARS da harsasai, ruwan zafi da barkonon tsohuwa a birnin Abuja.
Ya bayyana sunayen jami'an abin da ya shafa kamar haka; jami'an 10 da aka kora, ACP Magaji Ado Doko, SP Ogedengbe Abraham, SP Mallam Gajere Taluwai, DSP Okunkon
Rahotanni sun bayyana cewa ma su zanga-zanga sun yi ruwan duwatsu a kan jami'an 'yan sandan da ke kokarin hanasu cigaba da gudanar da tattakin da suka fara daga
Ministan sadarwa da sabon tsarin gina tattalin arziki ta hanyar fasahar zamani, Dakta Isa Ali Pantami, ne ya sanar da hakan yayin rantsar da kwamitin mutane 14
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya yi gargaɗin cewa dukkan wata hukumar gwamnati da ta ɗauki aiki ba tare da izini ba zata fuskanci hukuncin saka ma ta takunk
Ministan ya jinjinawa shugabancin Buhari a kan kokarin dora Najeriya a kan tafarkin cigaba duk tsaikon da tattalin arziki ya samu saboda ballewar annobar korona
Mataimakin shugaban majalisar dattijai, Sanata Ovie Omo-Agege, shine mataimakin shugaban kwamitin yayin da Barista Ekemini Cletus Udoh aka bashi mukamin sakatar
Dakarun rundunar sojoji sun ragargaji yan bindiga a hanyar Abuja zuwa Kaduna, sun yi nasarar kawar yan ta'addan biyu da jikkata wasu, sun kwato bindigogi biyu.
Abuja
Samu kari