Abuja
Jami'an yan sanda sun kama waɗanda ake zargin masu garkuwa da mutane ne a wurare daba-daban na birnin tarayya, bayan da suka samu bayanan sirri dangane da su.
Hukumar Gudanarwar Birnin Tarayya (FCTA), ta dauki matakin ne bayan zaman da Ministan ya jagoranta da Majalisar Limaman Abuja, karkashin jagorancin shugabanta.
Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi NDLEA ta bankaɗo wadu gurɓatattun mutane dake safarar miyagun ƙwayoyi a yanar gizo, ta damke mutum biyar a Abuja.
Mazauna babban birnin tarayyar kasar, na cikn halin fargaba kan jita-jitar 'yan fashi da ke tarewa a wajen Abuja, tuni wasu suka janye yaransu daga makarantu.
Wata tankar man fetur ta yi hatsari a wani yankin Abuja, in da man fetur ya malale a kasa. Mazauna yankin sun kokarta kwashe kayayyakinsu saboda tsoron gobara.
Iyayen daliban da aka sace a Kaduna sun hallara a bakin majalisar tarayya dake Abuja don nun rashin jin dadinsu da kuma bayyana gazawar gwamnati na kubutar da
Rundunar 'yan sandan babban birnin tarayya, ta musanta rade-radin da ake yi na cewa mayakan Boko Haram sun kai farmaki babban birnin kasar Najeriya, The Cable.
Mazauna babban birnin tarayya suna cikin tashin hankali bayan shawarar tsaro da babban bankin kasar nan (CBN) ya baiwa dukkan ma'aikatanta dake fadin kasar nan.
An ga jami'an tsaro sun tsaurara bincike a kan abubuwan hawa, inda suke ɗaukar dogon lokaci suna gudanar da bincike kafin subar abun hawa ya wuce cikin zauren.
Abuja
Samu kari