Abuja
Ana ta cece-kuce kan zargin rattaba hannu da Gwamnatin Tarayya ta yi game da yarjejeniyar Samoa wanda ake zargin akwai auren jinsi a ciki da sauran abubuwa.
Hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) ta nuna damuwa kan abin da ta kira shirim da wasu gurbatattu ke yi na yin zanga-zanga.
Gwamnatin jihar Kaduna ta musanta rahotannin da aka yada kan kai harin kunar bakin wake a titin hanyar Kaduna zuwa Abuja. Ta ce babu gaskiya a rahotannin.
Tsohon kakakin Majalisar Wakilai a Najeriya, Hon. Yakubu Dogara ya fayyace komai kan kuɗin da mambobin suke samu ba kamar yadda ƴan Najeriya ke zargi ba.
Mai bincike a hukumar EFCC, ya bayyana yadda tsohon mai ba da shawara a harkokin tsaro, Sambo Dasuki ya ba tsohon gwamnan Ekiti, Ayodele Fayose N1.2bn.
Shugaban hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC), Ola Olukoyede ya koka kan irin girman satar makudan kudaden da ake yi a kasar nan.
Mutanen Abuja sun shiga zullumi lokacin da gidan tsohon gwamnan jihar Imo, Rochas Okoracha ya ruguje. Gidan mai hawa biyar. Anceto mutane uku daga baraguzan.
Wani jami'i wanda ba a bayyana sunansa ba na hukumar yaki da masu yiwa tattaƙin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) ya salwantar da ransa a birnin tarayya Abuja.
Ɗan majalisa Cyril Hart ya zargi mataimakin kakakin majalisar wakilai, Benjamin Kalu da ware su sabbin zuwa majalisa a duk lokacin da ake muhawara kan wasu lamurra.
Abuja
Samu kari