Abuja
Rahotanni na nuni da cewa Allah ya karbi rayuwar Hajiya Aisa, mahaifiyar tsohon gwamnan Borno Ali Modu Sheriff a wani asibitin Abuja a ranar Lahadi.
Babbar kotu dake zamanta a Abuja ta yanke hukunci kan karar da daurarren shugaban haramtacciyar kungiyar IPOB, Nnamdi Kanu ya shigar gabanta kan gwamati.
An kubutar da mutane biyu da aka yi garkuwa da su a ranar Lahadi bayan wasu ‘yan bindiga sun kai farmaki kauyen Guto da ke Bwari a babban birnin tarayya Abuja.
Dan sanda, Ibrahim Ezekiel Sini ya samu kyauar makeken fili a Abuja bayan ya ki karbar cin hanci domin samun aminci a cikin zuciyarsa da kare mutuncin kansa.
Rahotannin da muke samu a safiyar yau Lahadi na nuni da cewa Allah ya yiwa tsohon babban hafsan tsaron Najeriya, Ibrahim Ogohi rasuwa yana da shekara 76 a duniya.
Shugaba Bola Tinubu ya nada akalla mutane takwas a gwamnatinsa da suka yi aiki tare da shi a lokacin da yake gwamnan jihar Legas. Mun tattaro jerin mutanen.
Wani iftila'i ya afku a rukunin gidajen Prince and Princess da ke gundumar Gudu a birnin tarayya, a lokacin da wani gini da ake ginawa ya rufta kan wasu mutane biyu.
Matar tsohon shugaban kasa, Patience Jonathan ta ce ko kiranta aka yi ta koma fadar 'Aso Rock' domin gudanar da mulki ba ta bukata saboda wahalar da ke ciki.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya roki 'yan Najeriya su yiwa Bola Tinubu adalci wurin kimanta gwamnatinsa yayin da ya ke kokarin inganta Najeriya.
Abuja
Samu kari