Abuja
Wani lauya mazaunin Kano, Isa Wangida ya shawarci tsohon gwamnan jihar da ake zargi da badakalar kudi da ya yi murabus har sai an kammala shari'ar.
Shahararren dan jarida, Rotimi Sankore ya riga mu gidan gaskiya, Shugabar gidan rediyon, RadioNow 95.3FM, Kadaria Ahmed ta nuna alhini kan rasuwar dan jaridar.
Yayin da shugaban Binance, Nadeem Anjarwalla ya tsere daga Najeriya, gwamnatin Tarayya ta zakulo inda ya ke a kasar Kenya inda ta ce za ta dawo da shi Najeriya.
An shiga jimami bayan ɗan tsohon gwamnan Kofi, Mohameed Ibrahim Idris ya yanki jiki ya fadi jim kadan bayan dawowar shi daga sallar idi a birnin Tarayya Abuja.
Kungiyar Kiristoci a Najeriya, CAN ta taya al'ummar Musulmai a kasar murnan bikin salla karama inda ta bukace su da su yi amfani da darussan da suka koya.
Bangaren Kudu maso yamma na jam'iyyar New Nigeria's Peoples' Parrty ya yi fatali da sabuwar alamar jam'iyyar da kwankwaso ya kaddamar. Sun ce ba a tuntube su ba
Shugaba Bola Tinubu ya amince da kara Alhamis 11 ga watan Afrilu a matsayin ranar hutun domin gudanar da bukukuwan sallah bayan rashin ganin watan Ramadan.
Rundunar 'yan sanda a birnin Tarayya Abuja ta tabbatar da kama matasa biyar kan zargin sace waya kirar 'iPhone 13 pro' a masallacin Annur da ke birnin.
Babbar Kotun Tarayya ta dauki mataki kan jarumar Nollywood, Halima Abubakar inda ta ci tararta N10m bayan ta ci mutuncin fitaccen Fasto Johnson Suleman.
Abuja
Samu kari