Abuja
Wani ginin bene mai yawa biyu ya rufto a birnin tarayya Abuja. Ginin ya rufto a kan mutane masu yawa. Mutane da yawa sun makale yayin da aka fara aikin ceto su.
Shugaba Bola Tinubu ya sallami Mohammed Bello-Koko wanda Muhammadu Buhari ya naɗa mukamin daraktan hukumar NPA tare da maye gurbinsa da Abubakar Dantsoho.
Daniel Bwala ya yi martani mai zafi ga Sanata Ali Ndume kan caccakar gwamnatin Bola Tinubu da yake yawan yi inda ya ce sanatan bai kai ya soki shugaban ba.
Dan Majalisar Tarayya da ke wakiltar mazabar Ajingi/Albashi/Gaya, Hon. Ghali Mustapha ya caccaki mataimakin kakakin Majalisar, Benjamin Kalu kan nuna wariya.
Ministan cikin gida kan man fetur, Heineken Lokpobiri, ya hyi watsi da umarnin shugaba Tinubu na maye gurbin Aduda da Agbo-Ella matsayin babban sakataren ma'aikatar.
Bayan kwana guda da tesa keyarsa gidan kurkuku bisa zargin badakalar N33bn, kotu ta bawa tsohon ministan wuta, Mamman Saleh ya samu beli a kan N10bn
Sanata Shehu Sani ya yi martani kan umarnin da Kotun Koli ta ba Gwamnatin Tarayya ta rika biyan ƙananan hukumomi daga asusunta bayan zamanta a yau.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya shiga ganawa da gwamnonin Najeriya a fdarsa da ke Abuja. Ganawar na zuwa ne bayan hukuncin da Kotun Koli ta yanke.
Majalisar Dokokin Najeriya ta ci gaba da zamanta a yau Alhamis 11 ga watan Yulin 2024 bayan katse zaman a jiya saboda mutuwar mambanta daga jihar Oyo.
Abuja
Samu kari