Jihar Abia
Shugabar jami'ar FUTO, Farfesa Nnenna Oti, ta bayyana yadda aka mata tayin makudan kudi, aka mata barazana da rai don ta canza wanda mutane suka zaɓa a Abiya.
A ranar 18 ga watan Maris aka yi zabukan gwamnoni a jihohi 26 na Najeriya kuma aka sanar da masu nasara, ga jerin wadanda suka yi nasara da mafi karancin kuri'u
Yayin da ake yaɗa jita-jitar cewa gwamnan Abiya na gab da rasa mukaminsa bayayan majalisa sun fara shirin tunbuke shi, mambobin majalisar sun karyata labarin.
Alex Otti, zababben gwamnan jihar Abia ya ce tun kafin Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na LP a zaben ranar 25 ga watan Fabrairu ya shiga LP sun ci zabe.
Ma'aikata a jihar Abia za su samu saukin tafiyar da al'amuransu yayin da zababben gwamnan jihar ya yi alkawarin tafiyar da biya a kan lokaci sabanin tsammani.
Zababben gwamnan jihar Abia, Alex Otti, ya tabbatarwa da al!immar jihar cewa a shirye yake da yayi musu hidima wajen ganin ya sauke nauyin dake kan sa yanzu.
Daga karshe, hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa watau INEC ta bayyana sakamakon zaben gwamna daga karamar hukumar karshe wacce ta kawo rudani a Jihar Abiya.
Hukumar zabe ta INEC ta bayyana cewa, za ta ci gaba da tattara sakamakon zaben jihohin Abia da Enugu bayan da ta kammala nazari da bincike kan harkar zaben.
Hukumar zabe mai zaman kanta INEC ta yi watsi da sakamakon zabukan gwamna na jihohin Abia da Enugu bisa cewa akwai wasu kura-kurai da ta gano kuma za ta duba.
Jihar Abia
Samu kari