Jihar Abia
'Yan bindiga sun kai wani hari a wani ofishin ƴan sanda a jihar Abia, inda suka yi awon gaba da makamai, bayan sun fatattaki jami'an dake bakin aiki a lokacin.
Gwamnan Abia, Okezie Ikpeazu ya karyata jita-jitar marawa APC baya a 2023, ya ce karya ne, bai neman Bola Tinubu ya karbi mulki, duk da da shi ake rikici a PDP
David Chigbu, mataimakin shugaban jam'iyyar PDP na Abia ya sauya sheka zuwa jam'iyyar APGA yayin da ake tunkarar zabe yana mai ikirarin PDP a jihar mayaudara ne
Gwamna Ikpeazu na jihar Abia ya saka dokar hana gasa kifi, nama da sauran girke-girke a manyan kasuwannin jiharsa. Gwamnan ya saka dokar ne biyo bayan gobara.
Wasu yan bindiga sun farmaki ofishin Benjamin Kalu, mai magana da yawun majalisar wakilai a mazabarsa inda aka tsinci harsasai fiye da 100 bayan afkuwar abun.
Bayan samun labarin mutuwar dan takarar gwamna a jihar Abia, jam'iyyar PDP ta sanar da ranar da za ta sake yin zaben fidda gwani don maye gurbinsa a zaben bana.
Dan takarar gwamnan jam'iyyar PDP ya rasa ransa bayan yin gajeriyar jinya a babban birnin tarayya Abuja. Ga abin da doka tace kan yadda za a maye gurbinsa.
Yanzu muke samun labarin mutuwar wani dan takarar gwamnan PDP kwanaki kadan kafin zaben 2023 da za a yi. Dansa ne ya sanar da mutuwarsa ga duniya a yau dinnan.
Wani ƙusan siyasa a jihar Abiya kuma mamba a kwamitin amintattun APC, Prince Benjamin Apugo, ya fito fili ya baygana alkiblarsa gane da zaben shugaban kasa.
Jihar Abia
Samu kari