Abba Gida-gida
Marigayi Alhaji Aminu Alhassan Dantata ya taba bayyana cewa yana fatan cikawa da imani idan lokaci ya yi. Ya yi maganar ne shekara biyu kafin rasuwar shi.
A labarin nan, za a ji cewa wasu daga cikin jihohi ƙasar nan sun ayyana ranar 1 ga watan Muharram a matsayin hutu ga ma'aikata saboda shigowar shekarar musulunci.
Za a ji cewa jigo a tafiyar Shugaban APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje ya fice daga APC, Mustapha Bakwana ya zargi tsohon ubangidansa da watsi da su.
A labarin nan, za a ji cewa an yiwa matasan Kano, Jamilu Ahmad da Barhama Suleiman da aka kashe a Binuwai sutura tare da gwamna Abba Kabir Yusuf da Nuhu Ribadu.
Bayan hallaka 'yan daurin aure a Filato, an yi wa 'ya 'yan Sheikh Ibrahim Khalil kisan gilla. Gwamna ya yi Allah-wadai da kisan matasan, ya kira shi rashin imani/
A labarin nan, za a ji cewa babbar kotu da ke zamanta a Kano ta daure sauran mutanen da aka kama da sarar wasu yara daga sassa daban-daban a jihar.
Rundunar ƴan sanda ta bayyana cewa abin fashewa na UXO ne ya tarwatse a cikin kayan ƴan gwangwan a Kano, ba bam ba ne kamar yadda mutane ke yaɗawa.
A labarin nan, za a ji cewa iyalan mafarautan Kano 16 da wasu bata-garin 'yan jihar Edo suka hallaka ba su samu bayanai a kan diyyar rayukan yan uwansu ba.
A labarin nan, za a ji cewa Masarautar Kano ta tabbatar da tsige tsohon Sakataren gwamnatin jihar, Alhaji Usman Alhaji daga sarautar Wazirin Gaya.
Abba Gida-gida
Samu kari