Abba Gida-gida
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya mika sakon ta'aziyya ga Manjo Hamza Al-Mustapha mai ritaya bisa babban rashi da ya yi ma yayarsa bayan fama da jinya.
Bayan jita jitar jifan sarki Muhammadu Sanusi II yayin hawan Nasarawa, mai daukar hoto a Kano, Salim Ameenu ya ce na'ura ce ta fadi ka n sarkin ba jifa ba.
A labarin nan, za a ji yadda sabuwar rigima ta ɓalle a tsakanin Dan majalisar tarayyar Kano, AbdulKadir Jobe da hadimin gwamna Abba Kabir Yusuf, Sanusi Bature.
Gwamnatin jihar Kano ta bukaci gwamnatin tarayya ta biya diyya saboda soke bukukuwan hawan sallah na shekara biyu da suka wuce wanda ya jawo asara da yawa.
A wannan labarin, za a ji cewa shugaban hukumar wasanni ta kasa, Shehu Dikko ya mika sakon ta'aziyyar Bola Ahmed Tinubu ga iyalan Yan wasan Kano 22 da suka rasu.
Mai martaba Aminu Ado Bayero ya dakatar da shirin hawan sallah a jihar Kano a 2025. Aminu Ado ya ce babu hawan salla a bana sabdo matsalolin tsaro a jihar.
A labarin nan, za a ji cewa daya daga cikin yan wasan Kano da ta tsira a hatsarin motar da ya kashe mutum 22 ta bayyana abin da take zaton ya jawo matsalar.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya gana da wakilan Tarayyar Turai (EU) domin hadin gwiwa kan ilimi da makamashi. Abba Kabir ya nemi karin hadin gwiwa da EU.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya kai ziyarar ba zata wajen da ake dafa abincin mahajjatan Kano domin duba ingancin abincin da ake dafa wa 'yan Kano a Saudiyya.
Abba Gida-gida
Samu kari